Something to do with politicians in Nigeria: See how the governorship governor is launching a boiler in Kebbi

Hausa news in hausa language for Hausa people

Something to do with politicians in Nigeria: See how the governorship governor is launching a boiler in Kebbi.
A ranar lahadin data gabata, 1 ga watan Afrilu ne dai aka hangi gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Atiku Bagudu yayin daya sa hannu cikin wani aikin gayyan tsaftace birnin Kebbi, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
An yi wannan aiki da gwamnan ne a lokacin daya je ziyarar aiki a unguwar Nasarawa II dake Shiyar Sarakuna a Birin Kebbi, inda hukumar kula da tsare tsaren gidaje na jihar Kebbi ke gudanar da aiki.
Source: Hausa NG

Views: 90

Reply to This

Forum Categories

© 2021   Created by Vanguard Media Ltd.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service