Boko Haram: Majalisar dinkin duniya ta zuba N4n domin ceto rayuka a Arewa maso gabas

Hausa language - Majalisar Dinkin Duniya tace ta tura kimanin naira biliyan hudu domin taimakawa yan gudun hijira 60,000 a Borno da sauran sansanonin gudun hijira a arewa maso gabashin Najeriya

Ofishin masu kula da harkokin yan gudun hijira na Majalisar Dinkin Duniya, sunce zaa yi amfani da kimanin naira biliyan 3.2 wajen samar da gayan agaji ga wasu yan gudun hijira 60,000 a wannan rikici na Boko Haram dake faruwa a Borno. Hukumar bayar da taimako na Majalisar Dinkin Duniyan sun yi bayanin cewa an tura kudin ne daga asusun taimako na UN.

ƙara karantawa akan Hausa NG

Views: 65

Reply to This

Forum Categories

© 2021   Created by Vanguard Media Ltd.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service